Kannywood
Dalilin Da Yasa Daddy Hikima Abale Ya Karye A Hannun sa.

Ashe Wannan Shine Dalilin Da Yasa Daddy Hikima Abale Ya Karye A Hannun Sa, Wannan Babbar Magana.
DAGA :- MANUNIYA
Assalamu alaiku warah matullahi ta’ala wabaraka tuhun Barkan ku da sake kasan cewa damu a wannan shafi namu Mai Albarka na MANUNIYA.CON.
Labarin karye war Fitaccen jarumin masana’antar shirya fina finan hausa Kannywood Daddy Hikima Abale, Yana ta yawo a kafafen yaɗa zumunta inda Ake bayyana wa cewa Jarumi Daddy Hikima ya ɓalle.
Yanda ake bayyana nawa shine Jarumi Daddy Hikima Abale ya karye a Hannun sa a wajen ɗaukar cigaban Shirin sa Na SANDA, Amma mu bamu da tabbacin wannan labarin Amma zamu kawo muku Bidiyon bayanin.
Zaku iyya kallon cikakken Bidiyon bayanin a nan ƙasa.👇👇👇👇👇👇👇👇