Kannywood

Tsohon Mijin Momee Gombe Yayi Mata Tonon Siriri

Yanda Tsohon Mijin Momee Gombe Yayi Mata Tonon Siriri, Akan Rabuwar Auren Su Ta Dawo Harkar Film.

Daga:- MANUNIYA

Assalamu alaiku warah matullahi ta’ala wabaraka tuhun Barkan ku da sake kasan cewa damu a wannan shafi namu Mai Albarka.

Kamar yanda ku ka sani cewa matashin mawaƙin Hausa Adam Fasaha shine tsohon Mijin fitacciyar jarumar Kannywood Momee Gombe, wanda Bayan rabuwar Auren nasu ta shigar harkar fim har tayi suna sosai yanzu.

Anfara cece kuce akan wani Hoto da yafara yawo a kafafen yaɗa zumunta na jaruma Momee Gombe da tsohon Mijin ta Adam Fasaha da ya Rungumeta, fitar hoton kida wuya manema labarai suka fara neman mawaƙin da jarumar suna musu tambayoyi.

Zaku iyya kallon cikakken Bidiyon bayanin a nan ƙasa 👇👇

Tsohon Mijin Momee Gombe Yayi Mata Tonon Siriri

Ku cigaba da ziyartar wannan shafi namu Mai Albarka na Manuniya.com don cigaba da samu sababbin Labaran Kannywood.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button