Hausa SongsKannywood

Ado Gwanja – WARR – Official Full Video

Ado Gwanja WARR Official Full Video 2022, Wakar da ta cika ƙasar Hausa a Sati ɗaya.  👇👇👇👇👇👇   

 

ADO GWANJA – WARR – OFFICIAL HD VIDEO 2022

WARR

Mawaƙi Ado Gwanja Ya Saki Wannan Sabuwar Waƙar Tashi Mai Warr , Ya saki Audio Wakar ne a 28 ga watan biyar inda Wakar ta bawa ko wane mawaƙi mamaki.

Waƙar Warr Waƙace da ake ta cece kuce a kanta a kafafen yaɗa zumunta akan Wakar ba Wakar Ado Gwanja bace, Mutane suna ta sukar shi suna cewa waƙar ba basirar shi bace Wakar wani tsohon mawaƙin hausa ce.

Zaku iyya kallon cikakken Bidiyon bayanin a nan ƙasa 👇👇👇👇👇👇

 

ADO GWANJA – WARR – OFFICIAL HD VIDEO 2022

Ku cigaba da ziyartar wannan shafi namu Mai Albarka na MANUNIYA.COM don cigaba da samu sababbin waƙoki Hausa da Naija.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button