Kannywood
Jerin mawaƙan 15 da suka fi iya waƙa a 2022

Daga :- MANUNIYA
Anyi wani babban zaɓe a kafafen yaɗa zumunta tsakanin mawaƙan Kannywood da 15, ayi zaɓen ne a shafin Facebook inda aka ringa zabe tin daga mawaƙin na ɗaya zuwa na 15.
Zaɓen anyi shine ta hanyar comments idan ake shiga comments a zaɓen, An bada awa 24 tsawon kwana ɗaya ana zaɓen daga Nana aka fara irga comments ɗin.
An irga comments ɗin mutane kimani mutane ( 5231) daga nan aka zo aka faɗi wanda yazo na ɗaya dana biyu.
Zaku iyya kallon cikakken Bidiyon bayanin a nan ƙasa 👇👇👇👇👇👇👇👇👇
ku cigaba ziyartar wannan shafi namu mai Albarka don Cigaba da samun zafafan Labaran Kannywood.