Hausa Video

Mr442 -ƘWALELE ft Safaa & Madox TBB ( Official Full Video) 2022

Mr442 -ƘWALELE ft Safaa & Madox TBB ( Official Full Video) 2022

Sabon Bidiyon Safara’u wada ta koma Safaa tare da mai gidan ta Mr44 da Madox TBB, yanzu haka sun saki cikakken Bidiyon Wakar.

Zaku iyya kallon cikakken Bidiyon a nan ƙasa 👇👇👇👇👇👇👇👇👇

Mr442 -ƘWALELE ft Safaa & Madox TBB ( Official Full Video) 2022

Wannan waƙar ta ƘWALELE ita ce ta ɗaga Safara’u Bayan tabar harkar fim ta dawo harkar waƙa.

Ku cigaba da ziyartar wannan shafi namu Mai Albarka don cigaba da samu sababbin zafafan waƙoki da Bidiyoyi.

DAGA :- MANUNIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button