Kannywood

Kalli Mahaifin Ummi Rahab ya bayyana a gurin bikin ta da Lili Baba

Tirƙashi! Mahaifin Ummi Rahab da mahaifiyar ta sun bayyana ana tsaka da bikin, Ummi Rahab da Lilin Baba.

DAGA MANUNIYA

Ana tsaka da bikin Ummi Rahab da Angon ta Lilin Baba iyayen Ummi Rahab suka Bayyana a gurin bikin, ina suka shigo suna masu farin ciki suna gaisawa da mutanen arzuƙi.

Bayyan suka ringa cashe rawa da ‘yar tasu Ummi Rahab, Bidiyon da ya bayyana ya nuna Mahaifin Ummi Rahab Suna rawa tare ta riƙe hannun ta suna ta shan rawa.

Zaku iyya Kallo cikakken Bidiyon bayanin a nan ƙasa 👇👇👇👇👇👇👇👇👇

Kalli Mahifin Ummi Rahab ya bayyana a gurin bikin ta da Lili Baba

Muna Godiya da ziyar tar wannan shafi namu Mai Albarka.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button