Kannywood

Kalli Cikakken bidiyon Bikin Ummi Rahab da Lilin Baba

Tirƙashi! Kalli Cikakken bidiyon Bikin Ummi Rahab da Lilin Baba

DAGA MANUNIYA

Anyi Biki lafiya Kuma Kowa ya koma gida lafiya inji Ango Lilin Baba, Kamar yanda Ku ka sani cewa an ɗura Auren Ummi Rahab da Lilin Baba a Ranar Lahadin nan.

An ɗaura Auren a jihar Kano a ƙaramar hukumar Nassarawa Unguwar Tudun Murtala, Ina Lilin Baba da Babban Abokin Ango Umar M shareef da Alinuhu suka isa gurin ɗurin Auren lafiya.

Tashar BEST HAUSA Dake YouTube sun haɗa Bidiyon bikin Ummi Rahab da Lilin Baba tare da ƙarin bayyani Akan Aure.

Zaku iyya kallon cikakken Bidiyon a nan ƙasa 👇👇👇👇👇👇👇

Cikakken bidiyon Bikin Ummi Rahab da Lilin Baba

Muna Godiya Ta Ziyartar Wannan shafi namu, Zaku iyya samun wasu Zafafan Labaran a nan 👉👉 MANUNIYA.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button