Kannywood

Kalli Adam A Zango Ya Fadi Dalilin Dayasa Baije Wajan Bikin Ummi Rahab da Lilin Baba Ba..

Adam A Zango Ya Fadi Dalilin Dayasa Baije Wajan Bikin Ummi Rahab da Lilin Baba Ba.

Yanzu Yanzu Adam A Zango Ya Fadi Dalilin Dayasa Baije Wajan Shagalin Bikin Ummi Rahab da Lilin baba Ba…

DAGA MANUNIYA

Yanzu dai Aure ya ɗauru Ummi Rahab ta zama matar Lilin Baba, Lilin Baba ya zama mijin Ummi Rahab.

Mutane da dama suna ta tsokaci da maganganu akan basu ga Adam A Zango a gurin bikin Ummi Rahab ba, Bayyan shine mai gidanta na farko a masana’antar shirya fina finan hausa.

Kamar yanda maziyarta bikin suka bayyana cewa ” sun zuba ido a gurin ɗaurin Auren sun ga jarumai Maza da dama harda sarkin Kannywood Alinuhu amma basu ga Adam A Zango ba a gurin.

“Haka ma gurin Dinner bayan an tashi daga gurin ɗaurin Aure namma jarumai maza da mata sunje gurin, Amma ba’a ga Adam A Zango da da yaran sa ba.

Zaku iyya Kallo cikakken Bidiyon bayanin nan ƙasa 👇👇👇👇👇👇

Adam A Zango Ya Fadi Dalilin Dayasa Baije Wajan Bikin Ummi Rahab da Lilin Baba Ba.

Amma har yanzu Adam A Zango bai fito yayi magana akan dalilin daya hana shi zuwa wajen bikin ba.

Ku cigaba da ziyartar wannan shafi namu Mai Albarka don cigaba da samu labarai Kannywood da na yau da kullum.

DAGA :- MANUNIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button