Kannywood
Jerin shekarun jarumai mata 12 da jahohin da aka haife su

Jerin shekarun jaruman Kannywood mata 12, da asalin jahohin da aka haife su. 👇👇👇
Daga MANUNIYA
Shin kasan kin san shekarun wasu Daga cikin jaruman Kannywood mata, da asali jahohin su na haihuwa.
A cikin masana’antar shirya fina finan hausa akwai jarumai da mawaƙa wanda ba’a ‘yan Nijeriya ba wasu kuma a jihar Kano suke ba, wasu suna ɗauka Duk wani jarumi ko mawaƙi a jihar Kano yake.
Bayan ba haka bane zamu kawo muku cikakken Bidiyon bayanin akan shekarun da su na Duniya da jahohin da aka haife su.
Zaku iyya kallon cikakken Bidiyon bayanin nan ƙasa. 👇👇👇👇👇👇👇👇👇