Kannywood

Ummi Rahab Ta Fashe Da Kuka Lokacin Daza A Kaita Dakin Mijinta

Kalli yadda Ummi Rahab Ta Fashe Da Kuka Lokacin Daza A Kaita Dakin Mijinta Lilin baba..

Assalamu alaiku warah matullahi ta’ala wabaraka tuhun Barkan ku da sake kasan cewa damu a wannan shafi namu Mai Albarka.

Mutane da yawa sunyi mamakin yadda ummi rahab ta fashe da kuka a lokacin daza a kaita Dakin Mijinta Inda a yanzu haka mutane da yawa Suna farin ciki da wannan Auren.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka an dauran auren Ummi Rahab da Lilin baba kuma a yanzu haka Ankai ummi rahab Dakin Mijinta Lilin baba.

Zaku Iyya Kallon cikakken Bidiyon bayanin a nan ƙasa 👇👇👇👇👇

Ummi Rahab Ta Fashe Da Kuka Lokacin Daza A Kaita Dakin Mijinta

DAGA MANUNIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Check Also
Close
Back to top button