Kannywood

Meya Hana Adam a Zango Zuwa Bikin Ummi Rahab da Lilin Baba

Tirkashi Meya Hana Adam a Zango Zuwa Bikin Ummi Rahab da Angon ta Lilin baba.

Daga MANUNIYA

Ana gwarama a Kannywood:- An Gama Shagalin Bikin Ummi Rahab da Lilin Baba Amma Kuma Abun Mamakin Shine Jarumi Adam A Zango Bai Jena Gun Bikin.

Saboda Jama’a Sun Fara Magana Akan Abunda Yahana Jarumi Adam A Zango Zuwa Wajen Bikin Jaruma Ummi Rahab da Lilin Baba Shin Mene Yahana Sa Zuwa.

Mutanen na tambaya Suna Magana Cewa Shin Ba’a Gayyaci Adam a zango Bane Ko Kuma Wani Uzurin Ne Yahana Sa ko Dai aiki” Aa Ko Kuma Kawai Baiyi Niyar Zuwa ba.

Mutane Da Dadama Suna ta Magana Akan Rashin Ganin Sa a Wajen Taron Bikin Nasu.Sannan Babban Abunda Yafi Baiwa Jama’a Mamaki Shine Tun’da Jarumai Masu Tarun Yawa Suke Wallafa Hotunan Ummi Rahab da Lilin Baba Na Aure Amma Adam a zango Baiyi ba!

Zaku iyya kallon cikakken Bidiyon bayanin a nan ƙasa 👇👇👇👇

Meya Hana Adam a Zango Zuwa Bikin Ummi Rahab da Lilin Baba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button