Kannywood

Kalli Yadda Mahaifiyar Safara’u Take Murna Lokacin Da Suka Haɗu

Tirƙashi! Kalli Yadda Mahaifiyar Safara’u Take Murna Lokacin Da Suka Haɗu Bayan Wani Lokaci Da Basu Haɗu Ba.

Daga MANUNIYA

Assalamu alaiku warah matullahi ta’ala wabaraka tuhun Barkan ku da sake kasan cewa damu a wannan shafi namu Mai Albarka.

Safara’u Kwana Cassa’in Wanda Ku Kafi Sani Da Safaa A Yanzu, Wacce Ta Dena Harkar Film Ta Dawo Harkar Waƙar Hip Pop.

Kamar Yanda Kuka Sani Cewa Safaa Yanzu Yarinyar Mr442 Ce Bayyan Ta Dawo Harkar fim, Wanda Tana Dawowa Harkar Waƙa Tayi Waka Ɗaya Cal Tayi Suna.

Wanda A Jiya Ne Wani Bidiyon Safara’u Ya Bayyana Lokacin Da Takaiwa Mahaifiyar Ta Ziyara Gida, A Bidiyon Mahaifiyar Tata Take Mura Tana ” Oyo – yo Oyo – yo ‘yata” ta taho ta rungume ta.

Zaku iyya kallon cikakken Bidiyon Abun Daya Faru A Nan Ƙasa 👇👇👇👇

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button