Kannywood

Fitowar Amarya Za’a Kaita Gidan Mijinta Bikin Ummi Rahab

Fitowar Amarya Za’a Kaita Gidan Mijinta Shagalin Bikin Ummi Rahab Da Lilin Baba

Dag MANUNIYA

Assalamu alaiku warah matullahi ta’ala wabaraka tuhun Barkan ku da sake kasan cewa damu a wannan shafi namu Mai Albarka.

Alhamdulilah! Yau Asabar 18, ga June aka ɗaura Auren Jaruma Ummi Rahab da mawaƙi Lilin Baba da misalin ƙarfe 11:00am na safe a jihar Kano unguwar Tudun Murtala.

A gurin ɗaurin Auren manyan jarumai da mawaƙa daga daga Masana’antar shirya fina finan hausa, wanda suka haɗa da Alinuhu Adam A Zango Umar M shareef da sauran ‘yan Kannywood mata da Maza.

Zaku Iyya Kallon cikakken Bidiyon bayanin a nan ƙasa 👇👇👇👇👇👇

Fitowar Amarya Za’a Kaita Gidan Mijinta Bikin Ummi Rahab

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button