Kannywood

Daga Gurin Shagalin Bikin Ummi Rahab Da Lilin baba Yau

Daga Gurin Shagalin Bikin Ummi Rahab Da Lilin baba Amarya da Ango sun bawa Mutane Mamaki.

Assalamu alaiku warah matullahi ta’ala wabaraka tuhun Barkan ku da sake kasan cewa damu a wannan shafi namu Mai Albarka.

Kamar yanda al’ada ta tanada idan aka ɗaura Aure ana raka Amarya ɗaki mijin ta, haka akae yiwa tsohuwar jarumar Kannywood wato Ummi Rahab wadda aka ɗaura Mata Aure.

Ummi Rahab da Mawaƙi Lilin Baba yau Asabar aka ɗaura musu Aure a jihar Kano a unguwar Tudun Murtala, Bayan an ɗaura Auren misalin 11:00am na safe Har zuwa 12:00am na rana ana ta hidin dimu a gurin.

Bayan wani lokaci misalin ƙarfe 2:pm Na rana aka tafi zuwa gurin Dinner, Inda manyan jaruman Kannywood da mawaƙa suka hallarci gurin taron bikin.

Zaku iyya kallon cikakken Bidiyon a nan ƙasa 👇👇👇👇

Daga Gurin Shagalin Bikin Ummi Rahab Da Lilin baba Yau

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button