Kannywood

Zargin da Akewa Hadiza gabon ya tabbata | Hadiza gabon da Wani Matashi..

Abun rikitar wa Zargin da Akewa Hadiza gabon ya tabbata Yanzu Yanzu a Zaman Kotu yau tsakanin Hadiza gabon da Wani Matashi…

Assalamu alaiku warah matullahi ta’ala wabaraka tuhun Barkan ku da sake kasan cewa damu a wannan shafi namu Mai Albarka.

Kamar yanda wasu suka san wannan labarin wasu kuma basu sani ba, Labari akan Ana zargin Fitacciyar jarumar masana’antar shirya fina finan hausa Hadiza Aliyu Gabon Akan damfara.

A baya mun kawo muku labarin wani matashi daya shigar da jaruma Hadiza Aliyu Gabon ƙara, kan ya bata kuɗi tayi Alƙawari zata Aureshi daga baya ta fada.

A yau anyi Zaman kotu inda wani Bidiyon ya fita na jaruma Hadiza Gabon a gaban kotu, Kamar yanda zamu kawo muku Bidiyon bayanin a nan ƙasa.

Zaku Iyya Kallon cikakken Bidiyon bayanin a nan ƙasa. 👇👇👇👇👇👇👇

Zargin da Akewa Hadiza gabon ya tabbata | Hadiza gabon da Wani Matashi.

DAGA :- MANUNIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button