Kannywood

Kalli kwalliyar bikin Ummi Rahab da Lilin Baba na yau

Kalli kwalliyar bikin Ummi Rahab da Lilin Baba na yau da akayi yau.

Assalamu alaiku warah matullahi ta’ala wabaraka tuhun Barkan ku da sake kasan cewa damu a wannan shafi namu Mai Albarka.

Kamar yanda ku ka sani cewa an saka ranar bikin Ummi Rahab da Lilin Baba wanda za’ayi 18 ga wannan Watan wato gobe, a Kano State Nasarawa Local government, Tudun Murtala da ƙarfe 11:00am na safe.

Yau kuma aka gudanar da Ball ɗin bikin Ummi Rahab da mawaƙi Lilin Baba, Inda jarumai daga cikin masana’antar shirya fina finan hausa suka fito da yawa don Buga Ball ɗin.

Inda Amarya Ummi Rahab Tasha kyau sosai Kuma ta Burge mutane dawa.

Zaku iyya kallon cikakken Bidiyon bayanin a nan ƙasa 👇👇👇👇👇👇👇

Kalli kwalliyar bikin Ummi Rahab da Lilin Baba na yau

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button