Kannywood

An kawo Kwatina lefen 30 Na Amarya Ummi Rahab za’a fara shagalin bikin..

An Kawo lefen Amarya Ummi Rahab kamar yadda za a Fara shagalin Bikin ta da Lilin baba Yau Juma’a.

Assalamu alaiku warah matullahi ta’ala wabaraka tuhun Barkan ku da sake kasan cewa damu a wannan shafi namu Mai Albarka.

Kamar yanda ku ka sani cewa ansa ranar bikin Jaruma masana’antar shirya fina finan hausa Kannywood Ummi Rahab da mawaƙi Lilin Baba.

Kamar yanda aka bayyana cewa Lilin baba yakai lefen Ummi Rahab Yau juma’a Amma zamu kawo muku cikakken Bidiyon bayanin an ƙasa.

Zaku iyya kallon cikakken Bidiyon bayanin a nan ƙasa 👇👇👇👇👇👇

An kawo Kwatina lefen 30 Na Amarya Ummi Rahab za’a fara shagalin bikin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button