Kannywood

Safara’u ta tafka abun magana yanzu Mr44 yana Rungumeta

Safara’u ta tafka abun magana yanzu Mr44 yana Rungumeta, abun yasa mutane….

Daga :- MANUNIYA

Assalamu alaiku warah matullahi ta’ala wabaraka tuhun Barkan ku da sake kasan cewa damu a wannan shafi namu Mai Albarka.

Fitacciyar jaruma wadda ta bar harkar fim ta koma harkar waƙa, Kuma ta canza sunan ta daga Safara’u zuwa Safa ta bada mamaki.

Safara’u ta tafka abun magana yanzu Mr44 yana Rungumeta, Kamar yanda ku ka sani cewa Mr442 shine megidan Safara’u wato Safa shine maigidan ta yanzu a harkar waƙa.

Ɗa da Yamma wasu Zafafan Hotuna suka bayyana inda Mr44 ya Rungumeta.

Zaku Iyya Kallon cikakken Bidiyon abun da yafaru a nan ƙasa 👇👇👇👇👇👇👇👇

Safara’u ta tafka abun magana yanzu Mr44 yana Rungumeta.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button