Labarai

Makiyan Arewa Ne Kar Ku Zabe Su inji Murtala Asada Ya Tonawa Atiku Da Tinubu Asiri

Tofah! Makiyan Arewa Ne Kar Ku Zabe Su Murtala Asada Ya Tonawa Atiku Da Tinubu Asiri.

DAGA MANUNIYA

Assalamu alaiku warah matullahi ta’ala wabaraka tuhun Barkan ku da sake kasan cewa damu a wannan shafi namu Mai Albarka.

Babban malamin Addinin musulunci ya yi wa’azi mai akan ‘yan takarar shugaban ƙasa na Nijeriya Atiku Abubakar da AJiwasu Bola Ahmed Tinubu akan kar a zaɓen su,

Malamin ya kira ga Al’ummar Arewa kan karsu sake su zaɓi Atiku Abubakar Ko AJiwasu Bola Ahmed Tinubu, yace saboda bada kishin Arewa da mutanen ta.

Zaku Iyya Kallon cikakken Bidiyon bayanin a nan ƙasa 👇👇👇👇👇👇

Makiyan Arewa Ne Kar Ku Zabe Su inji Murtala Asada Ya Tonawa Atiku Da Tinubu Asiri

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button