Labarai

Anfara shagalin bikin Ummi Rahab da Lilin Baba Yanzu -Yanzu

Anfara shagalin bikin Ummi Rahab da Lilin Babba tare da manyan jaruman Kannywood da mawaƙa.

Assalamu alaiku warah matullahi ta’ala wabaraka tuhun Barkan ku da sake kasan cewa damu a wannan shafi namu Mai Albarka.

Anfara shagalin bikin Lilin Baba da Ummi Rahab a Shafukan sada zumunta.

Kamar yanda kuka sani cewa an fitar da katin gayyata na Bikin Jaruma Ummi Rahab da Mawaƙin Lilin Baba.

Anfara shagalin bikin Ummi Rahab da Lilin Baba Yanzu -Yanzu

Zayi bikin ne a Jihar Kano Local government ɗin Nasarawa a unguwar Tudun Murtala, za’a ɗaura Auren ranar Lahadi 20 ƙarfe 10 Na safe.

Zaku iyya kallon cikakken Bidiyon bayanin a nan ƙasa 👇👇👇👇👇

Anfara shagalin bikin Ummi Rahab da Lilin Babba 🖕🖕🖕

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button