Labarai

Tofah! Kwankwaso Yafi Atiku da Tinubu Cancantar Sugabancin Nijeriya

Tofah! Sabon Salo Kwankwaso Yafi Atiku da Tinubu Cancantar Sugabancin Nigeria Saboda Kwankwaso….

Assalamu alaiku warah matullahi ta’ala wabaraka tuhun Barkan ku da sake kasan cewa damu a wannan shafi namu Mai Albarka Na MANUNIYA.

Ana hangen cewa Tsohon Gwamnan jihar Kano kuma tsohon Santa a Kano ta tsakiya tafi Atiku Abubakar da AJiwasu Bola Ahmed Tinubu, Cancantar zama shugaban ƙasa a shekarar 2023.

Amma a wani ɓan garen mutane na magana akan Tsohon Gwamnan jihar Kano Rabi’u Musa Kwankwaso zai iya haɗa kai da Alh. Atiku Abubakar dan Atiku ya zama shugaban ƙasa a shekarar 2023.

Zaku Iyya Kallon cikakken Bidiyon bayanin a nan ƙasa 👇👇👇👇

Siyasa ta rikice

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button