Hausa Video

Sabuwar waƙar Amdaz Excellency ZOGALE Official Full Video

Sabuwar waƙar data bada mamaki Kannywood ta Amdaz Excellency Labarin Series, Wakar tashi mai suna ZOGALE.

Fitaccen jarumin masana’antar shirya fina finan hausa Kannywood Kuma mawaƙin a masana’antar, ya yi sabon Bidiyon Wakar sa mai suna ZOGALE.

Bidiyon Wakar ya bada mamaki saboda Bidiyon a yishine a ƙasar Niger wanda kai shiga irin ta mutanen Niger.

ZAKU IYYA KALLON CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA 👇👇👇👇👇

Sabuwar waƙar Amdaz Excellency ZOGALE Official Full Video

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button