Labarai

Sojojin Nijeriya Mata sonfi kowa kyau a gurin bikin ranar Dimokuraɗiyya

Rundunar sojojin Nijeriya Mata Sun Haskaka a gurin taron ranar Dimokuraɗiyya na ƙasa da aka yi yau a Abuja.

Taron ranar Dimokuraɗiyya na ƙasa ya gabatan ne yau a filing Egale Square dake babban birnin tarayya Abuja, inda Shugaban Nijeriya Muhammad Buhari ya jagoranta.

Hoton Sojojin a gurin bikin ranar Dimokuraɗiyya na ƙasa

Rundunar Sojojin matan sun shigo filin taron ne da mashina na sojojin, shigowar su keda wuya aka fara ihu na muran na musu tafi.

Daga nan rundunar sojojin matan suka fara Fareti mai burgewa cikin nishaɗi suna zaga ye filin taron, mutane sun tashin tsaye suna musu tafi da ihu mai ƙara.

Daga nana Sojojin matan suka tafi zuwa rumfar da Shugaban ƙasa Muhammad Buhari yake zaune suna tafiya irin ta sojoji, da suka isa suka fara akidar su saboda ta sojoji inda suke neman girma.

DAGA MANUNIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button