Kannywood

Mansura Isah ta tafka Abun Kunya Ado yayi sabuwar Budurwa

Mansura Isah ta tafka Abun Kunya Ado Gwanja ya ya yi Sabuwar Budurwa, Abun akwai mamaki.

Mansura Isah ta tafka Abun Kunya Ado yayi sabuwar Budurwa

Tsohuwar jarumar masana’antar shirya fina finan hausa Kannywood Mansura Isah ta tafka Abun Kunya a masana’antar, inda Hotunan ta suka fita Wani ƙato ya rungu meta.

A wani ɓangare kuma Fitaccen mawaƙin Mata Ado Gwanja ya yi Sabuwar Budurwa a masana’antar shirya fina finan hausa Kannywood, Kamar yanda kuka sani cewa ya saki matar sa a kwana kin baya.

Zaku iyya kallon cikakken Bidiyon bayanin a nan ƙasa 👇👇👇👇👇

Cikakken Bidiyon bayanin akan Ado Gwanja da Mansura Isah.

DAGA MANUNIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button