Labarai

Buhari ya kai ziyarar gani da ido ya yin bikin Demokuradiyya na ƙasa

Shugaban ƙasa Muhammad Buhari da Alh. Bola Ahmed Tinubu da sauran muƙarraban Gwamnati sun kai ziyar Gani da ido ya yin da ake Bikin Demokuradiyya na ƙasa.

Shugaban ƙasa Muhammad Buhari ya kai ziyarar gani da idon yayin da Ake ciki ranar Demokuradiyya ta 2022 da aka gudanar a filing taro na Eagles Square da ke Abuja.

Shigowar Shugaban ƙasa Muhammad Buhari filin taro

Shugaba Muhammad Buhari ya shigo cikin filin taro cikin burgewa da yanda sojoji suke gaisuwar ban girma ta hanyar fareti, zuwa Buhari ne yasa aka fara gudanar da taron nan take.

Buhari ya samu rakiyar Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmed Lawan; Kakakin Majalisar Wakilai, Femi Gbajabiamila; Alƙalin Alƙalan Nijeriya, Tanko Muhammad da tsohon Shugaban ƙasa Nijeriya Goodluck Jonathan; sune suka kasan ce a jikin Buhari a gurin Yaron.

Amma mataimakin Shugaban ƙasa Nijeriya, Yemi Osinbajo. Bai samu damar halartar taron ba saboda ta tafi ƙasar Cote D’Ivoire domin halattar taron Shugabannin ƙasashen Afrika na shekarar 2022.

Shigar Fulani a gurin taron
Shigar Ɗalibai a gurin taron

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button