Kannywood

Ali Nuhu ya kaiwa Adam a zango ziyarar wajen ɗaukan sabon fim ɗin su mai suna RANA DUBU

Har yanzu babu wasu jarumai a masana'antar kannywood da suka yi kama da Ali Nuhu da adam a zango saboda suna da farin jini a duniya kuma a dalilin fim din suka same su.

Alinuhu ya kai wa Adam a Zango da Abubakar Bashir Maishadda wajen ɗaukan sabon fim ɗin su mai suna RANA DUBU

HOTON :- Alinuhu Adam A Zango Amdaz da Abubakar Bashir Maishadda

Har yanzu babu wasu jarumai a masana’antar kannywood da suka yi kama da Ali Nuhu da adam a zango saboda suna da farin jini a duniya kuma a dalilin fim din suka same su.

Ali Nuhu da adam a zango sun samu sabani a kwanakin baya kuma a lokacin wasu masoyan Ali Nuhu sunce adam zango ne.

Kimanin shekaru 6 kenan ba su yi magana da juna ba.

Domin kuwa Adam a zango yana daukar Ali Nuhu a matsayin daya daga cikin ‘yan uwansa na jini kuma babu wanda yake kallon kishiya a tsakaninsu tamkar haduwar kannywood kawai.

A lokacin da Adam a zango ya shiga masana’antar kannywood shi da Ali nuhu sun fara haduwa sannan kuma ya zama tamkar kanne ga daukacin al’ummar kannywood.

Wasu daga cikin masana’antar kannywood sun dauka cewa Adam a zango kanin Ali Nuhu ne, har suka fara cece-kuce, sai mutane suka gane cewa babu komai a tsakaninsu.

Duk masana’antar kannywood babu wanda ya wuce adam a zango da ali nuhu a duniya da masoya domin a halin yanzu sune na daya a kannywood.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button