Album/EP

Tsohuwar jarumar kannywood Sadiya Gyale Ta Fara Tiktok

Tsohuwar jarumar kannywood Sadiya Gyale Ta Fara Tiktok, Ta Fara saki Zafafan Bidiyon.

Assalamu alaiku warah matullahi ta’ala wabaraka tuhun Barkan ku da sake kasan cewa damu a wannan shafi namu Mai Albarka.

Jaruma Sadiya Gyale Tsohuwar jarumar ce a masana’antar shirya fina finan hausa wanda aka daɗe ba’a ganin ta, Amman yanzu jarumar ta bayyana a shafin Tiktok.

Zaku Iyya Kallon cikakken Bidiyon a nan ƙasa 👇👇👇👇👇

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button