Album/EP

Sheikh Nuru Khalid yayi magana Akan ɗan Takarar da za’a zaɓa 2023

Sheikh Nuru Khalid yayi magana Akan ɗan Takarar da za'a zaɓa 2023

Tofa Sheikh Nuru Khalid yayi magana Akan ɗan Takarar da za’a zaɓa 2023

Nuru khalid ya bayyana mutane wani boyyeyen sirri wanda yakamata su sani mussman wadanda suke da hakki wajan zabawa mutane wakilin da zai wakilce su a shugabanci.

yafara da sallama irin ta addinin musulinci kamar yanda ya tanadar yace munyi arzaki mai yawa tunda allah yasa anyi tarurrukan zabe lami lafiya yace mungodewa allah akan wannan.

yace kamata kuma yanxu kuma mudawo da hankulanmu kan abin da yadace a wannnan lokacin na yanzu halin da muke ciki yakara dacewa.

mukalli abun dayake faruwa a jahar ondo inda aka sabawa kai’doji na rayiwa dakuma na addini yace nafarko ankai hari a cikin masallaci anyin ibada wannnan bakaramin masifa bane a kasa .

. Zaku Iyya Kallon cikakken Bidiyon bayanin a nan ƙasa 👇👇👇👇

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Check Also
Close
Back to top button