Kannywood
Rarara Ya Yiwa Tinubu Waƙar Data Rikita Kowa

Dauda Kahutu Rarara Ya Yiwa AJiwasu Bola Ahmed Tinubu Sabuwar Wakar Data Rikita Ko Wane Ɗan Siyasa.
DAGA MANUNIYA
Fitattacen mawaƙin siyasa na Arewacin Nijeriya Dauda Kahutu Rarara Shugaban mawaƙan Shugaban ƙasa Muhammad Buhari yayi zazzafar waƙa ga Bola Ahmed Tinubu.
Dauda Kahutu Rarara Ya Yiwa AJiwasu Bola Ahmed Tinubu Ɗan Takarar Shugaban ƙasa a Jam’iyyar APC a zaɓen shekarar 2023, da za’a ayi.
Dauda Kahutu Rarara Yayi Wakar ne inda yake taya AJiwasu Bola Ahmed Tinubu murnar lashe zaɓen fidda gwani na Shugaban ƙasa a APC da yayi a shekaran jiya a Abuja.
Zaku Iyya Sauraron Cikakkiyar Waƙar a nan ƙasa 👇👇👇👇👇👇
.