Kannywood
Hamisu Breaker Ya Saki Zazzafar Wakar Data Rikita Kannywood

Mawaƙi Hamisu Breaker Ya Saki Zazzafar Wakar Data Rikita Kannywood. 👇👇👇
Fitaccen mawaƙin Soyayya Hamisu Breaker Doray ya saki Sabuwar Wakar sa mai suna BANKWANA jiya da dare.
Zaku iyya kallon cikakken Bidiyon wannan waƙar a nan ƙasa. 👇👇👇👇👇