Kannywood

Za Ayi Bikin Adam A Zango Da Jaruma Aisha Humaira

Adam A Zango Zai Yi WUFF Da Jaruma Aisha Humaira, Hotunan Bikin Suna Ta Yawo A Kafafen yaɗa zumunta Jiya.

AMARYA DA ANGO :- Adam A Zango & Aisha Humaira

Fitaccen mawaƙi kuma jarumi a cikin masana’antar shirya fina finan Adam A Zango, Ana ganin Kamar Zai Auri Jaruma Aisha Humaira. 👇👇👇👇

Za Ayi Bikin Adam A Zango Da Jaruma Aisha Humaira

Ku kalli wannan Bidiyon na sama don ku gani da ida nun Ku, kuma ku shida gaskiyar abun da yake faruwa Akan Auren Adam A Zango Da Jaruma Aisha Humaira.

DAGA :- MANUNIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button