Labarai

Rarara ya Raba Gari Da Buhari ya koma Bayan Tinubu, Saboda Dalilai Da Dama.

Rarara ya Raba Gari Da Buhari ya koma Bayan Tinubu, Saboda Dalilai Da Dama.

Dauda Kahutu Rarara Yace, “A lokacin da mutane suke ganin anyiwa bola ahmed tinubu fassara marar ma’ana wanda tinubu yace tabbas shi ya taimaki buhari yakai ga mulki.

Zaku Iyya Kallon cikakken Bidiyon bayanin a Dauda Kahutu Rarara Yayi a nan ƙasa. 👇👇👇👇👇👇

Rarara ya Raba Gari Da Buhari ya koma Bayan Tinubu, Saboda Dalilai Da Dama.

To yanzu gashi dai fitaccen mawakin shiyasa ɗan gani kashenin buhari Dauda kahutu rarara shima yace

Rara ya ƙara da cewa”‘Ko Buhari bai isa ya ƙaryata ba cewar Tinubu ya taimake shi ya zama ɗan takara har zuwa kafa gwamnati….

“Ina cikin biyar ɗin farko da suka taimaki Buhari.

Yace idan zai maimaita shima zai maimaita furta haka wanda yace duk wanda kaga yayi musu wannan magana to dan gudun hijira a jam’iyar Apc domin babu wanda ya isa ya musanta haka.”

Rarara ya wannan hirar ne da kafafofin watsa labarai wanda sunka hada da

@rabiu_garba_gaya #rarara_official @real_dauda_kahutu ♬ original sound – rabiugarbagaya
Mr. President Yayi Hira Da Gidajen Radio Da Television Kamar Haka.

1- Arewa Radio
2- Aminci Radio
3- Nasara Radio
4- Freedom Radio
5- Dala FM
6- Guarantee Radio
7- Express Radio
8- Rahma Radio
9- Vision FM
10- Radio France
11- Channels TV
12- TVC
13- Leadership Hausa
14- Hausa Bakwai TV
15- DailyNews 24
16- ARTVA lokacin da mutane suke ganin anyiwa bola ahmed tinubu fassara marar ma’ana wanda tinubu yace tabbas shi ya taimaki buhari yakai ga mulki

To yanzu gashi dai fitaccen mawakin shiyasa ɗan gani kashenin buhari Dauda kahutu rarara shima yace

‘Ko Buhari bai isa ya ƙaryata ba cewar Tinubu ya taimake shi ya zama ɗan takara har zuwa kafa gwamnati….

“Ina cikin biyar ɗin farko da suka taimaki Buhari.

Yace idan zai maimaita shima zai maimaita furta haka wanda yace duk wanda kaga yayi musu wannan magana to dan gudun hijira a jam’iyar Apc domin babu wanda ya isa ya musanta haka.”

Rarara ya wannan hirar ne da kafafofin watsa labarai wanda sunka hada da 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

Daga :- MANUNIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button