Album/EP

An Yiwa Matar Data Tayi Tsirara Bulala 40 A Jihar Zamfara

An kaddamar da hukuncin bulala 40 ga matar data yi tsirara a gaban jama’a a wani kauyen zamfara.

Anyiwa matar data tube kayan ta agaban jama’a bulala 40 a bisa umarnin wata kotu.

Kamar yanda muka gani da idon mu haka ma aka shaida mana abun da ya faru na yi mata bulala 40 a gaban jama’a a jihar Zamfara.

A kwanakin bayane dai aka rika yada faifan bidiyon wata Ja’irar mata wacce tayi zindir a bainar jama’a. Faifan bidiyon ya tayarwa da al’ummar kauyen nasu hankali duba da yadda suka tsaya tsafin daka domin ganin an yanke mata hukunci kamar yadda Shari’ar musulunci ta tanada.

An kaddamar da hukuncin bulala 40 ga matar data yi tsirara a gaban jama’a a wani kauyen zamfara.

Zaku Iyya Kallon cikakken Bidiyon abun da yafaru a nan ƙasa. 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button