Kannywood

YANZU:- Za’a Dawo Shirin LABARIN Series Mai Dogon Zango Saboda…

Za’a Dawo Shirin LABARIN Series Mai Dogon Zango, Daga Daraktan shirin Labarina Malam Aminu Saira 👇👇👇👇👇

Kalli Abuda Baku Sani Ba Akan Shirin, LABARIN, GIDAN BADAMASI DA,KWANA CASSA’IN DA DAƊIN KOWA

Assalamu alaiku warah matullahi ta’ala wabaraka tuhun Barkan ku da sake kasan cewa damu a wannan shafi namu Mai Albarka.

Hotuna Daga Dandalin Ɗaukar Shirin Labarina

Za’a Dawo Shirin LABARIN Series Mai Dogon Zango nan bada juma waba , Daga Daraktan shirin Labarina Malam Aminu Saira.

Daraktan shirin LABARINA Series Mai Dogon Zango Malam Aminu Saira ya bayyana hakane a shafin sa na Instagram, inda yake cewa Kamar haka.

Wannan shine Abun da Daraktan ya Wallafa a shafin sa na Instagram 🖕🖕

“Muna Sanar da Ma’abota Kallon Wannan Shiri na #LABARINA series cewa In sha Allah Zamu cigaba da daukar Season 5&6 . Muna kuma Sa ran Fara Haska muku shi a wata mai kamawa (JULY 2022) in sha Allah. Muna baku hakurin akan dogon Jira da kukai, muna Godiya ga kyaunar ku Gare mu Allah yabar Zumunci.

Daga :- MANUNIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button