Labarai

Buhari :- Wanda Suka Ƙona Wanda Ya Zagi Annabi Muhammad (S.A.W)

Shugaban ƙasa Muhammad Buhari har yanzu baiyi Magana ba akan wanda ya zagi Annabi Muhammad Rasulilahi (S.A.W) a jihar Abuja

Labarin da muske samu a yammacin yau shine an hallaka wani dan Bijilantin a sashen yan Timba dake kasuwar kayan itace a unguwar FHA Lugbe, Wan
ganau da ido yace dan Bijilantin Musulmi ne kuma ya shahara da zagin Fiayyan Halita amma yayi wani
sabo da daren jiya

Daily trust ta rawaito cewa bayan kalaman batancin, sai ya gudu ya nemi mafaka a Ofishin yan Bijilanti dake kasuwar misalin karfe I na rana. An tattaro cewa a wannan lokacin fusatattun matasa suka kure masa gudu suka fito da shi da karfi daga cikin ofishin kuma suka kamashi kai tsaye, daga baya suka konashi

Wani dan kasuwa a wajen mai suna Halilu yace: “Sunan mutumin Small Hundaru, wannan ba shine karon farko da ya zagi annabi ba.” “An damkeshi yana kokarin sayen abinci a kasuwa da rana, saboda lokacin da yayi batancin, babu mutane sosai a wajen, sai aka buga masa ice aka. Sai da suka kwace bindigar hannunsa tukunna suka lallasa shi.” “Daga baya suka Laga daishi kafin ya gudu ofishin bigilantin.

saide shafin garkuwan arewa dake kan manhajar instagram suyi karin haske kan lamari kamar yadda suka bayyan abunda ya jawo yayi maganar batanchi ga fiyayyan halita kamar yadda suka wallafa

Abokan aikinsa sun gaza kareshi saboda adadin mutanen da suka kure masa gudu. Da ya sume suka zuba masa fetur suka banka masa wuta a gaban ofishinsu.” Rahotin Kara Da cewar yan sanda sun harbi mutum uku cikin matasan,

Daren jiya juma’a, wani dan banga Musulmi ne da ya furnaci mutane a unguwar Lugbe dake birnin tarayya Abuja, yaje ya kama wani bawan Allah sai aka taru ana bashi hakuri, shine yace ko fiyayyen Halitta () ne ya bashi hakuri ba zai hakura ba, daga karshe ya fadi mummunan kalma akan Baban Al-Qasim

Yau Asabar da safe, jama’ar Musulmi sun je Ofishin yan banga dake yankin suka banke kofa suka duba basu sameshi ba, sai suka je gidansa suka tarar dashi yana cin abincin karshe a duniya.

Zaku Iyya Kallon cikakken Bidiyon abun da yafaru a nan ƙasa 👇👇👇👇

BIDIYON:- Yanda aka ƙona Wanda ya zagi Annabi Muhammad Rasulilahi (S.A.W) a Abuja.

Daga :- MANUNIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button