Labarai

Badaru Abubakar ya janye daga neman takarar shugaban kasa da kansa

Gwamnan jihar Jigawa Badaru Abubakar ya janye daga neman takarar shugaban kasa da kansa a Jam’iyar APC Saboda A Bawa….

Muhammadu Badaru Abubakar ya Janye daga neman takarar shugaban kasa da kan sa ba tare da wani abu ba se don dalili kwaya daya…

Muhammadu Badaru Abubakar wato Gwamnan Jahar Jigawa dake Arewacin Najeriya ya janye daga neman Takarar shugaban kasa a Jam’iyar APC na wannan shekara me zuwa…

Gwamnan Jahar Jigawa Muhammadu Badaru Abubakar ya kasance shine mutum na farko wanda ya janye daga neman takara da kansa ba tare da an kayar da shi ba, Gwamnan yayi hakan ne saboda a bawa dan kudu Kudu tikitin shugaban kasa a Jam’iyar APC…

A jiya ne shugaban ƙasa Nijeriya Muhammad Buhari Ya gana da Gwamnonin Nijeriya masu neman takarar shugaban ƙasa, inda yake cewa “Ina so in tabbatar muku da cewa tsarin tuntuba zai ci gaba da tabbatar da cewa duk masu son tsayawa takara da masu ruwa da tsaki za a shigo da su har zuwa babban taron.

“Hakan kuma zai tabbatar da cewa duk wata damuwa da wasu dalilai suka haifar an shawo kan su yadda ya kamata kuma jam’iyyarmu ta fito da karfi.”

Zaku jimu da ƙarashen wannan labarin nan bada juma waba.

Wasu matasa sun ƙona wani matashi saboda ya zagi Annabi Muhammad Rasulilahi (S.A.W)👇👇👇👇👇👇👇👇

Matasa Son Qona Wani Saboda ya zagi Annabi Muhammad Rasulilahi (S.A.W).

Daga :- MANUNIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button