Kannywood

Ummi Rahab Ta Gayyaci Adam A Zango Daurin Aurenta Da Lilin baba Wanda Za ayi…

Ummi Rahab Ta Gayyaci Adam A Zango Daurin Aurenta Da Lilin baba Wanda Za ayi kwanan nan, duk da abin da yake tsakanin su.

Assalamu alaiku warah matullahi ta’ala wabaraka tuhun, Barkan ku da sake kasan cewa damu a wannan shafi namu Mai Albarka.

Wasu bayanai sun fito, ina da suke nuni da cewa Jaruma Ummi Rahab ta gayyaci mai gidan ta Adam A Zango zuwa gurin ɗaurin Auren ta, da za’ayi nan bada jumawa ba.

Kamar yanda ku ka sani a kwana kin baya Ummi Rahab ta samu matsala da mai gidanta na masana’antar shirya fina finan hausa wato Adam A Zango, wanda abun har yakai su da zasu fara tonawa junan su asiri.

Amma da muka zirfafa bincike sai muka gano cewa har yanzu babu wata ƙwaƙwarar hujja da take nuni ga gayyatar da Ummi Rahab tayi wa Adam A Zango, kawai maganar tana yawo ne a kafafen yaɗa zumunta.

Zaku iyya kallon cikakken Bidiyon bayanin a nan ƙasa 👇👇👇👇👇

Ummi Rahab Ta Gayyaci Adam A Zango Daurin Aurenta .

Daga :- MANUNIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button