Kannywood

Umar M Shareef ya saki sabuwar waƙar da ta rikita Kannywood

Umar M Shareef ya saki sabuwar waƙar da ta rikita masana’antar shirya fina finan hausa Kannywood.

Assalamu alaiku warah matullahi ta’ala wabaraka tuhum, Barka da zuwa wannan shafi namu Mai Albarka.

HOTO :- Fitaccen mawaƙin hausa wanda ya yi fice akan Wakar Soyayya ♥️

Fitaccen mawaƙin hausa Umar M Shareef ya saki sabuwar waƙar sa mai suna RIKE, wakar mawaƙin ta zo da wani salo na kalaman Soyayya wanda ba kowa ne maƙine yake hakan ba.

Kamar yanda duniya ta sani mawaƙi Umar M Shareef ya kasan ce duk waƙokin sa yana yin sune da suka shafi Soyayya

Zaku iyya kallon cikakken Bidiyon bayanin akan wannan waƙa mai suna RIKE a nan ƙasa 👇👇👇👇👇👇

Umar M Shareef ya saki sabuwar waƙar da ta rikita Kannywood.

Daga :- MANUNIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button