Labarai

Kwankwaso Ya Shiga Lamarin Hausawa Mazauna Kudu

Masha Allah! Kwankwaso Ya Shiga Lamarin Hausawa Mazauna Kudu Da Aka Takurawa Saboda…

Sanata Rabiu Musa Kwankwaso tsohon Gwamnan jihar Kano kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a Jam’iyyar NNPP mai alamar kayan marmari, ya shiga lamarin Hausawa mazauna kudun cin Nijeriya.

Kamar yanda ku ka sani cewa tun lokacin da aka kashe Deborah Sameul wadda tayi ɓatanci ga fiyayyen halita Annabi Muhammad Rasulilahi (S.A.W) aka ɗan fara samun rarra buwar kai a tsakanin ƙabilu addinin musulunci da kiristoci.

Ina da har aka ɗan fara haya niya ta kashe wasu mutanen da basu jiba basu gani ba a wasu sashen ƙasan nan, su kuma Hausawa wanda suke zaune a jihar Lagos anje an basu Notice akan su tashi dag kasuwar.

Saboda haka Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya tashi ƙafa da ƙafa har jihar Lagos dan jin abun da yake faruwa, da kawo ƙarshen abun.

Yanzu zaku iyya kallon cikakken Bidiyon bayanin a nan ƙasa 👇👇👇👇

Kwankwaso Ya Shiga Lamarin Hausawa Mazauna Kudu.

Daga :- MANUNIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button