Kannywood

An Saki Film Ɗin CIWON IDANUNA 1 &2 Da 3&4 Yanzu Haka

Yanzu Haka An Saki Film Ɗin CIWON IDANUNa 1 &2 Da 3&4 Saboda Kowa Ya Kalla, Kowa Yanzu Zai Iyya Kallo film ɗin a..

Yanzu haka An Saki wannan shahararen film ɗin nan da kuka Dade kuna jira mai suna CIWON IDANUNA, wannan fim ɗin an sake shine a iyya guri ɗaya.

Shahararen Producer Abubakar Bashir Maishadda ya bayyana cewa a guri ɗaya Kowa zai iyya Kallon wannan shararen fim ɗin na CIWON IDANUNA.

Ya ƙara da cewa, “gurin da zaku iyya kallon wannan fim ɗin Shin Application ɗin Northflix wanda zaku sauke a Playstore masu iPhone kuma a App store.

Zaku iyya Sauraren cikakken Bidiyon yanda zaku ringa kallon duk wani sabon fim daga bakin Abubakar Bashir Maishadda

Ku Danna nan don kallon cikakken Bidiyon bayanin a nan ƙasa.👇👇👇👇👇👇👇

An Saki Film Ɗin CIWON IDANUNA 1 &2 Da 3&4 Yanzu Haka 🖕🖕🖕

Daga :- MANUNIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button