Kannywood

BIKIN YAZO :- Anyi Katin Gayyata Na Biki Ummi Rahab da Lilin Baba

Anyi Katin Gayyata Na Biki Ummi Rahab da Lilin Baba, Kuma An Saki Wasu Zafafan Hotunan Na Bikin.

Assalamu alaiku warah matullahi ta’ala wabaraka tuhun, Barkan ku da sake kasan cewa damu a wannan shafi namu Mai Albarka.

An Buga Katin Gayyata NaAuren Lilin Baba Da Ummi Rahab!Katin Gayyatar Auren Lilin Baba Da Ummi Rahab Ya Fita Ne Jiya Yanata Yawo A Shafukan Sada Zumunta.

Inda Akace Shine Dai Dai. Sai Dai Har Zuwa Yanzun Bamu Sami Tabbacin Hakan Ba, Saboda Ummi Rahab da ita Da Lilin Baba Har yanzu Basu Wallafa a Shafukan Suba.

Wannan shine Katin Gayyatar Daya fita A Shafukan Yaɗa zumunta Jiya da Dare.

Bayyanar Wannan Katin Auren Ya Nuna Za’ayi shi Ne A Cikin Wannan Watan Na June Watan 6 Kenan, Inda Aka Bayyana Cewa Za’a Daura Auren A.

GURI: Tudun Murtala, Nepa Office Hannun Riga Da Gidan Bala Kasa Tudun Murtala:

RANA: Asabar 18/06/2022

LOKACI: 10:am Na Safe

Amma Bamu Da Tabbaci Akan Wannan Katin Gayyatar Sannan Kuma Bamu Da Alhakin yaɗa Wannan Katin, Saboda A Jiyan Wasu Zafafan Hotunan Sun Fita Amma Da Mukai Bincike Sai Muka Gano Cewa Hotunan Na Bogine.

Wannan Hutunan sun fara yawo a kafafen yaɗa zumunta, Amma da muka zirfafa bincike sai muka gano cewa hotunan Na Bogine.

DAGA:- MANUNIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button