Kannywood
Bayani Akan Jaruman Da Aka Kai Gidan Yari Saboda Film

Jerin Jaruman Kannywood Da Aka Taɓa Kai Su Gidan Yari Aka Kulle Su Saboda Harkar Film, Da Kuma Abun Da Suka Aikata Yasa Aka Kai Su.
Assalamu alaiku warah matullahi ta’ala wabaraka tuhun, Barkan Ku da sake kasan cewa damu a wannan shafi namu Mai Albarka.
A yau muna tafi muku da wani babban alamari akan jaruman Kannywood maza da aka taɓa kullewa a gidan gyaran Hali wato Gidan Yari Saboda Harkar Film.
Kuma zaku ji dalilin da yasa aka kai su gidan gyaran Hali da kuma wanda ya kai da shekarar da abun ya faru, Ku dai ku cigaba da biyu mu a wannan gida mai Albarka.
Zaku iyya kallon cikakken Bidiyon gami da bayani a nan ƙasa 👇👇👇👇
Daga :- MANUNIYA