Labarai

Ya Kashe ‘Yar Yayarsa Sannan Ya Ƙwaƙule Mata Ido innalillahi

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Rani’un An Kama Wani Matashi Ya Kashe ‘Yar Yayarsa Sannan Ya Ƙwaƙule Mata Ido, A Zaria jihar Kaduna.

Manema labarai sun sami damar zan tawa da babban yarinyar da abun ya faru inda yake cewa, ” Sunana Salisu Me Mai tin Azumi yarinyar tana gurin mahaifiya ta ne a zaune.

Baban yarinyar ya ƙara da cewa yarinyar ta je gidan kakarta ne hutun ƙaramar Sallah, bayan kwana ki biyu aka nemi yarinyar aka rasa a ko Ina.

Zaku iyya kallon cikakken Bidiyon bayanin a nan ƙasa 👇👇👇👇👇

Ya Kashe ‘Yar Yayarsa Sannan Ya Ƙwaƙule Mata Ido innalillahi.

DAGA :- MANUNIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button