Kannywood

Safara’u Ta Gargaɗi Masu Zagin Da Su Kiyaye.

Safara’u ta fito tayi Magana akan masu Zagin ta da masu mata mumunar kalamai Akan wakoƙin ta.

Safara’u kwana cassa’in wadda ta canza Sunan ta zuwa Safa dalili kwa shifa, saboda ta canza sheƙa daga harkar fim zuwa harkar Wakar Hip pop.

A wani Bidiyon Safara’u ta fito tayi magan kan masu Zagin ta da masu mata munanan kalamai.

Zaku iyya kallon cikakken Bidiyon bayanin a nan ƙasa 👇👇👇👇

Safara’u Ta Gargaɗi Masu Zagin Da Su Kiyaye.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button