Kannywood

Jaruma Hadiza Saima Ta Bayyana Dalilin Dayasa Sha’awar Aure Ta Fita Ranta

Jaruma Hadiza Saima Ta Bayyana Yaudara Da Akayi Mata A Kannywood Har Sha’awar Aure Ta Fita Ranta, Har abada.

Fitacciyar jaruma a  ciki masana’antar shirya fina finan hausa Kannywood Jarumar  wadda ta  fitowa a matsayinta na uwa a fina-finan Hausa a masana’antar Kannywood, Hadizan Saima ta bayyana dalilin da ya sa ba ta son kara aure kwata-kwata.

Jarumar wadda ta ce ta shafe akalla shekaru 20 a gidan mijinta, ta ce yanzu dole ta auri ‘ya’yanta amma ta girma saboda ta warke daga matsalolinta na aure.

Jarumar wadda ta taba bayyana cewa tun tana dakin mijinta ta fara sha’awar harkar fim bayan rasuwar mijinta kuma ta shiga masana’antar kannywood inda ta fito a matsayin uwa.

Ku Danna nan don kallon cikakken Bidiyon bayanin nan ƙasa 👇👇👇

Jaruma Hadiza Saima Ta Bayyana Dalilin Dayasa Sha’awar Aure Ta Fita Ranta. 🖕🖕

DAGA :- MANUNIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button