Kannywood

Ado Gwanja ya saki sabuwar waƙar da ta rikita Kannywood

Ado Gwanja ya saki sabuwar waƙar da ta rikita masana’antar shirya fina finan hausa Kannywood.

Assalamu alaiku warah matullahi ta’ala wabaraka tuhum, Barka da zuwa wannan shafi namu Mai Albarka.

Fitaccen mawaƙin hausa Ado Gwanja ya saki sabuwar waƙar sa mai suna WARR, wakar mawaƙin ta zo da wani salo wanda ba kowa ne maƙine yake hakan ba.

Kamar yanda duniya ta shaida mawaƙi Ado Gwanja ya kasan ce duk waƙokin sa yana yin sune da suka shafi mata.

Zaku iyya kallon cikakken Bidiyon bayanin akan wannan waƙa mai suna WARR a nan ƙasa 👇👇👇👇

Ado Gwanja ya saki sabuwar waƙar da ta rikita masana’antar shirya fina finan hausa Kannywood.

DAGA :- MANUNIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button