Kannywood

‘YAN TIKTOK:- Sabon Shiri Akan Wanda Suke Tiktok

‘YAN TIKTOK:- Sabon Shirin Akan Wanda Suke Tiktok, ‘Yan Tiktok sabon shiri ne mai dogon zango da zai fara zuwar muku nan bada juma waba.

Wannan fim mai suna ‘YAN TIKTOK ya samu shiryawa daga Babban daraktan nan Mujaheed M Soja, Wannan Daraktan shine da Daraktan na farko a Kannywood da ya fara fim ɗin series ya ɗora a YouTube.

Fim ɗin da M Soja yafara a masana’antar shirya fina-fian ya ɗora ya YouTube shine RAYUWAR MASOYA, Yanzu kuma ga ‘YAN TIKTOK Wanda za’a fara saki wannan Juma’a.

Ga Rubutun da Daraktan fim ɗin ya wallafa a shafin sa na Instagram 👇👇👇

  • Da sunan Allah Mai Rahma Mai Jin Kai muke gabatar muku da fastar series film din mu mai suna (YAN TIKTOK) Wanda zamu fara sakin sa a YouTube channel dinmu Mai suna (M SOJA CONCEPT) a ranar juma’ar 10/JUNE/2022 da misalin karfe takwas na dare karku manta ku danna subscribe da Alamar kararrawar sanarwa domin sanar daku da zarar mun fara Dora wannan Shiri Mun Gode 🙏A film Directed by @real_mujahid_m.soja

Zaku iyya kallon tallan wannan ƙaya taccen fim mai dogon zango a nan ƙasa 👇👇👇👇👇👇👇

‘YAN TIKTOK:- Sabon Shirin Akan Wanda Suke Tiktok, ‘Yan Tiktok sabon shiri ne mai dogon zango da zai fara zuwar muku nan bada juma waba.

DAGA :- MANUNIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button