Kannywood

Jerin Wasu Matan Fim (10) Da Aka Basu Sabbin Motoci A Ahekara 2022

Jerin wasu Matan masana’antar shirya fina-fian hausa Kannywood (10) da aka gwangwaje su da Sabbin Motoci a wannan shekarar ta 2023.

Wannan shekarar da muke ciki an gwangwaje wasu daga cikin jarumai mata masu zamani na ciki masana’antar shirya fina-fian hausa Kannywood sababbin motoci na gani na faɗa.

A zufafa bin cike da wasu suak yi sun gano cewa Mata Kannywood guda 10 aka gwangwaje da sabbin Motoci, kuma wann jarumai wanda suke basu matocin sun haɗa da manyan ‘yan siyasa, ‘yan kasuwa, Daraktocin masana’antar.

Zaku iyya kallon cikakken Bidiyon, da zaku ga jaruman da aka gwangwaje da motocin Ku Danna nan kallon cikakken Bidiyon. 👇👇👇👇👇👇👇

Jerin Wasu Matan Fim (10) Da Aka Basu Sabbin Motoci A Ahekara 2022.

DAGA :- MANUNIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button