Kannywood
Innalilahi Wa’ina Ilaihi Raji’un Aisha Najamu Tana Ciki Mawuyacin halin Yanzu..

Innalilahi Wa’ina Ilaihi Raji’un jaruma Aisha Najamu Izzar So Tana Ciki Mawuyacin hali yanzu haka.
Fitacciyar jarumar a cikin masana’antar shirya fina – fanan Hausa Kannywood Aisha Najmu wadda ku kafi sani da Aisha Najmu Izzar So, jarumar yanzu haka tana cikin wanu mawuyacin halin.
A shekaran jiya ne wani matashi ya wallafa wani Bidiyon a shafin sa na Tiktok yana cewa ” Aisha Najamu tace zata sa a kasheni kuma zata sa wasu suyi wa Budurwata fyade”
Wannan kamalan da matashin ya wallafa a shafin sa na Tiktok, jaruma Aisha Najmu Izzar So ta fito tayi wani zazzafan wani Bidiyon a kan abin.
Ku Danna nan don ku kallon cikakken Bidiyon a nan ƙasa 👇👇👇👇👇👇👇
DAGA :- MANUNIYA