Album/EP

Dalilin Da Yasa Atiku Zai Iya Zama Shugaban Kasar Nigeria A Zaben 2023

Manyan Dalilin Da Yasa Atiku Zai Iya Zama Shugaban Kasar Nigeria A Zaben shekarar 2023.

A bayyana manyan dalilin da suka sa Alh. Atiku Abubakar zai iya Zama shugaban ƙasa a zaɓen shekarar 2022, an bayyan dalilai da dama sune Kamar haka.

Dalili na farko da masu bin cike suka ce” Atiku Abubakar ya daɗen yana neman shugaban ƙasa Nijeriya tun shekarar 1993 wanda yanzu ya kama tsahon shakaru 30 Kenan ya yi yana neman wannan muƙami.

Sai wani babban dalili da zai sai Atiku Abubakar ya iya Zama shugaban ƙasa Nijeriya’ dalilin shine jan yewar da Amin Waziri Tambuwal ya yi masa a gurin zaɓen fidda gwani.

Zaku iyya kallon ko sauraren cikakken bayani a nan ƙasa 👇👇👇👇👇

Dalilin Da Yasa Atiku Zai Iya Zama Shugaban Kasar Nigeria A Zaben 2023.

DAGA :- MANUNIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button